Hausa

Hausa
Hausa

Wutar Lantarki ta dawo a Arewa

Rahotanni sun bayyana cewa wutar lantarki da a bayan nan ta yi nisan kiwo ta dawo a wasu jihohin Arewacin Nijeriya. ClockwiseReports ta.

Read More
Hausa

Majalisar dattijai ta dage zaman tantance sababbin ministoci

Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman da ta shirya yi a yau Talata na tantance sababbin ministocin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya.

Read More
Hausa

An Dage Gasar Cin Kofin Makarantun Sakandare na Gombe

Gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle da ake sa ran za a yi a Gombe ta sanar da sabuwar ranar da za ta fara.

Read More
Hausa

BIDIYO: Yan jarida na da rawar da zasu taka wajan hada kan kasashen Afrika – Hajiya Maryam

Shugaban kungiyar hadin kan yan jaridun Afrika masu magana da harshen Hausa, Hajiya Maryam lawal sarkin Abzin ta shawar ci yan jaridun Afrika.

Read More
Hausa

‘Yan bindiga sun kashe Sarkin Gobir Isa Bawa bayan garkuwa da shi

Rahotannin da muke samu daga jihar Sokoto na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Alhaji Isa.

Read More
Hausa

Likitoci sun gudanar da tattaki a Kano, sun bukaci a sako abokiyar aikinsu da akai garkuwa da ita

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa reshen asibitin kashi na Dala-Kano ta bukaci a sako abokiyar aikinsu Ganiyat Popoola da aka yi.

Read More
Hausa

‘Yan bindiga ke noma a gonakinmu a jihar Neja – Manoma

Rahotanni daga jihar Neja na cewa a yanzu haka ƴan bindiga da dama na zaune a cikin gidajen al’ummar garin Alawa , kuma.

Read More
Hausa

PDP ta lashe dukka kujerun ciyamomi a zaɓen ƙanan hukumomi na jihar Bauchi

Jam’iyyar PDP mai mulkin jihar Bauchi, ta lashe zaɓen shugabannin ƙananan hukumomin jihar 20 da aka gudanar ranar Asabar 17 ga watan Agusta..

Read More
Hausa

Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 16, ta lalata gidaje 3,936 a Jigawa

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 tare da lalata gidaje 3,936 sakamakon ambaliyar ruwa..

Read More
Hausa

Ƴan mata uku sun mutu a ruwa yayin zuwa yanko ciyawa a Jigawa

A ranar Asabar da ta gabata ne aka tabbatar da cewa wasu ‘yan mata uku sun nutse a wani ruwa a karamar hukumar.

Read More
Hausa

Tinubu ya rattaba hannu kan dokar kara albashin alkalai da ninki uku

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sa hannu kan dokar kara albashin alkalai da ninki uku. Mashawarcin Shugaban Kasa kan Harokin Majalisa Basheer Lado, ya.

Read More
Hausa

Gwamnatin Kano ta janye dokar hana fita gaba ɗaya

Gwamnatin Jihar Kano, ta janye dokar hana fita da ta sanya, biyo bayan zanga-zangar matsin rayuwa da ta rikiɗe zuwa tarzoma a jihar..

Read More
Hausa

’Yan bindiga sun kashe matafiya 7 a hanyar Taraba

Yan bindiga sun harbe wasu matafiya guda bakwai har lahira a safiyar Litinin a kan babbar hanyar Takum zuwa Wukari da ke Jihar.

Read More
Hausa

Harda Aljanu a Zanga-zangar Kano – Dakta Kachako

Babban malamin addinin musuluncin nan wanda yai fice wajan aikin cire aljanu daga cikin bil’adama, Dakta Maigida Kachako, ya ce aljanu sun shigar.

Read More
Hausa

Zanga-Zanga: Tinubu Zai Yi Wa ’Yan Najeriya Jawabi

Shugaban ƙasa Bola Tinubu, zai yi wa al’ummar Najeriya jawabi a kafafen watsa labarai a ranar Lahadi da misalin ƙarfe 7 na safe..

Read More
Hausa

Shugaban karamar da akai garkuwa dashi a Kogi ya tsere daga hannun masu garkuwan – Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta bayyana cewa, shugaban riko na karamar hukumar Kabba/Bunu, Mista Zacchaeus Dare-Michael, ya tsere daga hannun masu garkuwa.

Read More
Hausa

Burina shine naga na hada kan yan Jaridun Afrika – Shugabar Kungiyar Yan Jaridun Afrika Masu Magana Da Yaren Hausa

Shugaban Kungiyar cigaban yan jaridun Afrika masu Magana da yaren Hausa, Hajiya Maryam Lauwali sarkin Abzin ta sha alwashin kawo karshen cin zarafin.

Read More
Hausa

Alkaliyar Alkalai ta jihar Kano ta sauya kotun da za ta ci gaba da sauraron shari’ar Ganduje da wasu mutane 7

Alkalin Alkalan Jihar Kano, Mai Shari’a Dije Abdu Aboki, ta sauya kotun da za ta ci gaba da sauraron shari’ar zargin cin hanci.

Read More
Hausa

‘Yan sandan Kano sun kama ƴan daba 22 da suka addabi Ɗorayi

Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta tabbatar da kama mutum 22 da ake zargi riƙaƙƙun ƴan daba ne a unguwar Ɗorayi.

Read More
Hausa

Dole a riƙa ɗaukan ƴan bindiga a matsayin ƴan ta’adda – Tinubu

Shugaba kasa Bola Ahamed Tinubu ya bayyana cewa ya zama dole a riƙa ɗaukan mutanen da ke da hannu a aikata miyagun laifuka.

Read More