Saurayi ya yi yunƙurin kashe budurwarsa da guduma a jihar Gombe
Wata ’yar kasuwa a Jihar Gombe, ta tsallake rijiya da baya, biyo bayan hari da ake zargin saurayinta ya kai mata da guduma.
Clockwise Reports is an online news platform hinges on breaking news, report and news analysis, issues, events, and development. We pay special focus on but not limited to posts in the following categories Environment, Climate Change, culture, entertainment, sports, climate change, agriculture, opinion, news, politics, world, and investigation among other areas of interest.
Wata ’yar kasuwa a Jihar Gombe, ta tsallake rijiya da baya, biyo bayan hari da ake zargin saurayinta ya kai mata da guduma.
Yadda tsadar kula da motar hawan mutum kan sa ya yar da ita a gefen titi saboda ba zai iya kula da ita.
Wani ayarin sojojin Venezuelan ya yi tafiyar kilomita 160 (mil 99) daga Cibiyar Nazarin Kimiyya ta Venezuelan (IVIC), wadda ke wajen birnin Caracas,.
Gwamnatin jihar Kano, ta ce ta kammala dukkanin shirye-shirye na yin auren gata ga ma’aurata dubu daya da dari biyar a karkashin shirin.
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Juma’a, 12 ga Satumba, a matsayin ranar hutu domin bikin tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (SAW). Hutun.
Koodinetan Shirin Yaƙi da Cutar Sankara na Ƙasa, ƙarƙashin Ma’aikatar Lafiya da Walwalar Jama’a, Dakta Uche Nwokwu, ya bayyana cewa yawan fitar maniyi.
Gwamnatin tarayya ta gyara jeren sunayen asibitocin gwamnatin tarayya da zasu amfana da rage farashin wankin ƙoda a Najeriya. Gwamnati ta ce ta.
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin tarayya a fadin.
Shugaba Bola Tinubu a daren Juma’a ya isa birnin Rio de Janeiro na Brazil, domin halartar taron BRICS karo na 17. Wannan shi ne.
Jam’iyyar NNPP ta ce dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Sen. Rabiu Kwankwaso, ba shi da damar yin takara da shugaba.
Rundunar ‘yansandan Najeriya a jihar Kano ta ce ta kama mutum 17 kan zarginsu da aikata daba da kuma shirya zanga-zanga. Wata sanarwa.
Hukumomi a Jami’ar Tarayya da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina ta rufe jami’ar biyo bayan zanga-zangar dalibai sanadiyyar halbe wani dalibin.
China yanzu ƙasa ce da lebura ke da karatun digiri na biyu a fannin ilimin Physics, Mai share-sharen gida ƙwararre a fannin muhalli,.
Mataimakin Gwamnan Jihar Borno, Alhaji Umar Usman Kadafur, tare da fiye da fasinjoji 100, sun tsallake wani hatsari yayin da jirgin Max Air.
Yan majalisar wakilai hudu sun sauya sheka daga jam’iyyar Labour Party (LP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Kakakin majalisar, Tajudeen Abbas, ya.
Wasu daga cikin tsofaffin sojojin Najeriya karkashin kungiyar Coalition of Military Pensioners sun rufe Ma’aikatar Kudi ta Tarayya a Abuja da safiyar Alhamis.
A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka dasa wasu bama-bamai a kusa da titin Mai Lamba a kan hanyar Dansadau zuwa Gusau.
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu maganin zazzabin cizon sauro zai kasance wani bangare na tsarin rigakafi na yau da kullun a kasa. An.
Yanzu haka ƙudirin sabuwar Dokar Haraji ya tsallake karatun farko a Majalisar Dattawan Najeriya. Majalisar Dattawa ta amince a yi wa ƙudirin sabuwar.
Akalla sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin.