Yan bindiga sun yi wa manoma 10 kisan-gilla a jihar Neja
Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10,.
Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10,.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya gargadi malaman addini da su guji yaudarar mabiyansu domin cimma wata bukata ta su ta.
Jiragen yaƙin Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya sun halaka ’yan ta’adda da ke shirin kai sabon hari kan babban layin lantarkin Shiroro zuwa.
Bincike ya nuna cewa Nijeriya ta hau matsayi na biyar a jerin ƙasashen da ƴan kasar su ka fi amfani da kafofin sada.
Rikicin da ke cikin jam’iyyar NNPP mai mulki a Kano na neman ƙazancewa, inda gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya fara ƙin daga.
Ƙungiyar Likitoci, NMA, reshen jihar Kano ta baiwa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar wa’adin awanni 48 da ya kori Kwamishiniyar Jin-ƙai da.
Aƙalla masu saran ice bakwai sun rasu, wasu da dama sun jikkata bayan sun taka nakiya a yankin Konduga da ke Jihar Borno..
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutane 130 da ake zargi da aikata laifukan da suka hada da ‘yan kasashen waje 113 da ‘yan.
Kwamitin hadin gwiwa na kungiyoyin ma’aikatan da ba na koyarwa a manyan makarantu, ya ce ya dakatar da yajin aikin da suke yi.
Habib Ibrahim da ke bara a kasuwar Wuse Abuja ya ce yana samun N200,00 kowane wata kafin zuwan tsadar rayuwa. Karanta Karin Wani.
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce manufofin da Shugaba Tinubu ke bijiro da su, ba su da kan gado. Ya ce.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci bakwai a ranar Litinin 4 ga Nuwamba, 2024 a fadar shugaban kasa da ke.
Hedikwatar tsaro ta ce a cikin makon da ya gabata sojojin Najeriya sun kama wani fitaccen shugaban ‘yan ta’adda, Abubakar Ibrahim (AKA) Habu.
Babbar kotun tarayya a Abuja babban birnin Najeriya ta bayar da belin mutum 67 cikin 76 da gwamnatin ƙasar ta zarga da cin.
Rahotanni sun bayyana cewa wutar lantarki da a bayan nan ta yi nisan kiwo ta dawo a wasu jihohin Arewacin Nijeriya. ClockwiseReports ta.
Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman da ta shirya yi a yau Talata na tantance sababbin ministocin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya.
Gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle da ake sa ran za a yi a Gombe ta sanar da sabuwar ranar da za ta fara.
Shugaban kungiyar hadin kan yan jaridun Afrika masu magana da harshen Hausa, Hajiya Maryam lawal sarkin Abzin ta shawar ci yan jaridun Afrika.
Rahotannin da muke samu daga jihar Sokoto na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Alhaji Isa.
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa reshen asibitin kashi na Dala-Kano ta bukaci a sako abokiyar aikinsu Ganiyat Popoola da aka yi.