Gwamna Zulum Ya Dawo Da Ma’aikatan Lafiya 23 Da Aka Dakatar
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya amince da mayar da ma’aikatan lafiya 23 da aka dakatar da su bakin aikinsu a babban asibitin.
Gwamna Babagana Zulum na Borno ya amince da mayar da ma’aikatan lafiya 23 da aka dakatar da su bakin aikinsu a babban asibitin.
Rundunar ƴansandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum 10 a wani hatsarin mota a ƙauyen Yanfari da ke karamar hukumar Taura na.
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya yi kira da a kawo ƙarshen tashin hankalin da ke faruwa a Gaza, don rage wahalar da miliyoyin.
Shugaba Bola Tinubu ya isa birnin Riyadh na kasar Saudiyya, domin halartar taron hadin gwiwa tsakanin kasashen Larabawa da Musulunci da za a.
Rahotanni sun bayyana cewar aƙalla manyan hafsoshin soji shida na Jamhuriyar Chadi sun rasa rayukansu, tare da jikkata wasu da dama a wani.
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai tafi Saudiyya, domin halartar Taron Haɗin Kan Ƙasashen Larabawa da Musulunci. Hadimin Shugaban Ƙasa Kan Yaɗa Labarai,.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu, ta karyata jita-jitar da ake yadawa a shafukan sada zumunta da sauran kafafen yada labarai, wanda ke.
Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta sanar da haramta wa dukkanin ma’aikata da jami’an gwamnati yin jima’i a ofisoshin su. Karanta Karin Wani labarin:‘Yan.
Jami’an ‘yan sanda na Dibishin Ganmo dake Kwara ne suka ja dalibin mai suna Suleiman Olayinka a kasa a lokacin da ya sauka.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar da Naira biliyan 594 a matsayin kasafin shekarar 2025 ga Majalisar Dokokin jihar. Gwamnan ya bayyana.
Ba shakka dawowar Trump a shugabancin Amurka abu ne mafi ɗaukar hankali a tarihin ƙasar, kasancewar bayan shekara huɗu da barinsa White House.
Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10,.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya gargadi malaman addini da su guji yaudarar mabiyansu domin cimma wata bukata ta su ta.
Jiragen yaƙin Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya sun halaka ’yan ta’adda da ke shirin kai sabon hari kan babban layin lantarkin Shiroro zuwa.
Bincike ya nuna cewa Nijeriya ta hau matsayi na biyar a jerin ƙasashen da ƴan kasar su ka fi amfani da kafofin sada.
Rikicin da ke cikin jam’iyyar NNPP mai mulki a Kano na neman ƙazancewa, inda gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya fara ƙin daga.
Ƙungiyar Likitoci, NMA, reshen jihar Kano ta baiwa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar wa’adin awanni 48 da ya kori Kwamishiniyar Jin-ƙai da.
Aƙalla masu saran ice bakwai sun rasu, wasu da dama sun jikkata bayan sun taka nakiya a yankin Konduga da ke Jihar Borno..
Rundunar ‘yan sanda ta kama mutane 130 da ake zargi da aikata laifukan da suka hada da ‘yan kasashen waje 113 da ‘yan.
Kwamitin hadin gwiwa na kungiyoyin ma’aikatan da ba na koyarwa a manyan makarantu, ya ce ya dakatar da yajin aikin da suke yi.