Mataimakin Gwamnan Borno, da fasinjoji sama da 100 sun tsallake rijiya da baya a jirgin Max Air
Mataimakin Gwamnan Jihar Borno, Alhaji Umar Usman Kadafur, tare da fiye da fasinjoji 100, sun tsallake wani hatsari yayin da jirgin Max Air.
Mataimakin Gwamnan Jihar Borno, Alhaji Umar Usman Kadafur, tare da fiye da fasinjoji 100, sun tsallake wani hatsari yayin da jirgin Max Air.
Yan majalisar wakilai hudu sun sauya sheka daga jam’iyyar Labour Party (LP) zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Kakakin majalisar, Tajudeen Abbas, ya.
Wasu daga cikin tsofaffin sojojin Najeriya karkashin kungiyar Coalition of Military Pensioners sun rufe Ma’aikatar Kudi ta Tarayya a Abuja da safiyar Alhamis.
A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka dasa wasu bama-bamai a kusa da titin Mai Lamba a kan hanyar Dansadau zuwa Gusau.
Gwamnatin tarayya ta ce yanzu maganin zazzabin cizon sauro zai kasance wani bangare na tsarin rigakafi na yau da kullun a kasa. An.
Yanzu haka ƙudirin sabuwar Dokar Haraji ya tsallake karatun farko a Majalisar Dattawan Najeriya. Majalisar Dattawa ta amince a yi wa ƙudirin sabuwar.
Akalla sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin.
Ɗan majalisar Lebanon kuma ɗan Hezbollah Hassan Fadlallah, ya ce ƙungiyar tana baiwa rundunar sojin ƙasar ta Lebanon haɗin kai wajen janye mayaƙanta.
Hukumar Karɓar Koke ta Jihar Kano, ta bankaɗo wani babban rumbun ajiya da ake sauya wa shinkafar tallafi ta Gwamnatin Tarayya buhu domin.
Hukumomin Libya sun ce sun kama wasu ‘yan Najeriya hudu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da kuma gwajin kamuwa da cututtuka.
‘Yan majalisar wakilai 15 cikin 18 da aka zaba a jam’iyyar NNPP, sun amince da tsige dan majalisa mai wakiltar Dala, Ali Madaki,.
Dankalin hausa na da matukar anfani a jikin Dan Adam , wanda yake taka rawa a rayuwa. Wasu daga cikin anfanin Dankalin hausa.
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasan Najeriya da ɗalibai su guji amfani da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi, yana.
Matatar Dangote ta yi wa ’yan kasuwa ragi game da farashin man fetur. Babban Jami’in Matatar Dangote, Anthony Chiejina ne, ya sanar da.
Wani matashi ɗan shekara 21 ya zama ɗan TikTok na baya bayan nan da aka tura gidan yari a Uganda bayan ya wallafa.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya bayar da aikin yi kai tsaye ga wani dalibi da ya kammala digiri mai daraja ta farko.
Jami’an lafiya sun ce aƙalla Falasɗinawa goma ne suka mutu a wani hari da Isra’ila ta kai ta sama kan wata makaranta da.
Kotun Ƙolin ta yi watsi da wata ƙara wadda take ƙalubalantar dokar da ta kafa Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa.
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) Farfesa Attahiru Jega ya ce ya kamata a hana ma’aikatan gwamnati karbar mukaman.
Kotu ta yi watsi da bukatar dakatar da dalibai Musulmi sanya hijabi a makarantar International School da ke Jami’ar Ibadan. Karo ba biyu.