Nigeria
Hausa

Isra’ila ta kawo ƙarshen mamayar da ta yi wa Gaza — Tinubu

Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya yi kira da a kawo ƙarshen tashin hankalin da ke faruwa a Gaza, don rage wahalar da miliyoyin.

Read More
Hausa

’Yan ta’adda sun kashe manyan hafsoshin soji 6 a Chadi

Rahotanni sun bayyana cewar aƙalla manyan hafsoshin soji shida na Jamhuriyar Chadi sun rasa rayukansu, tare da jikkata wasu da dama a wani.

Read More
Hausa

Shugaba Tinubu zai halarci taron ƙasashen Larabawa da Musulunci a Saudiyya

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, zai tafi Saudiyya, domin halartar Taron Haɗin Kan Ƙasashen Larabawa da Musulunci. Hadimin Shugaban Ƙasa Kan Yaɗa Labarai,.

Read More
Hausa

Uwargidan shugaban kasa Tinubu ta Karyata batun cewa ta shirya taron yiwa kasa addu’o’i

Uwargidan shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu, ta karyata jita-jitar da ake yadawa a shafukan sada zumunta da sauran kafafen yada labarai, wanda ke.

Read More
Hausa

‘Yan sanda sun tsare Jami’an da ake zargin sun azabtar da dalibin Jami’a har lahira

Jami’an ‘yan sanda na Dibishin Ganmo dake Kwara ne suka ja dalibin mai suna Suleiman Olayinka a kasa a lokacin da ya sauka.

Read More
Hausa

Yan bindiga sun yi wa manoma 10 kisan-gilla a jihar Neja

Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10,.

Read More
Hausa

Ku guji yaudarar mabiya domin cimma wata bukata ta kanshin kai – Sarkin musulmi ga malaman addinai

Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya gargadi malaman addini da su guji yaudarar mabiyansu domin cimma wata bukata ta su ta.

Read More
Hausa

Nijeriya ce ta 5 a ƙasashen da aka fi amfani da kafafen sada zumunta a duniya

Bincike ya nuna cewa Nijeriya ta hau matsayi na biyar a jerin ƙasashen da ƴan kasar su ka fi amfani da kafofin sada.

Read More
Hausa

Bom ya kashe masu saran ice 7 a jihar Borno

Aƙalla masu saran ice bakwai sun rasu, wasu da dama sun jikkata bayan sun taka nakiya a yankin Konduga da ke Jihar Borno..

Read More
Hausa

Ina samun N2.4m duk shekara a harkar bara – Habib Ibrahim

Habib Ibrahim da ke bara a kasuwar Wuse Abuja ya ce yana samun N200,00 kowane wata kafin zuwan tsadar rayuwa. Karanta Karin Wani.

Read More
Hausa

Shugaba Tinubu Zai rantsar da sabbin Ministoci 7 ranar litinin

Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci bakwai a ranar Litinin 4 ga Nuwamba, 2024 a fadar shugaban kasa da ke.

Read More
Hausa

Rundunar Sojojin Najeriya ta kama wani dan ta’adda da ake nema ruwa a jallo, Habu Dogo

Hedikwatar tsaro ta ce a cikin makon da ya gabata sojojin Najeriya sun kama wani fitaccen shugaban ‘yan ta’adda, Abubakar Ibrahim (AKA) Habu.

Read More
News

Nigerian Man Returns Overpaid Money in Morocco

In a heartwarming display of integrity, Nigerian Oluleye Olusegun Emmanuel returned 430 Moroccan Dirham that was mistakenly overpaid to him while attending a.

Read More
Hausa

Majalisar dattijai ta dage zaman tantance sababbin ministoci

Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman da ta shirya yi a yau Talata na tantance sababbin ministocin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya.

Read More
Hausa

An Dage Gasar Cin Kofin Makarantun Sakandare na Gombe

Gasar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle da ake sa ran za a yi a Gombe ta sanar da sabuwar ranar da za ta fara.

Read More
Sports

Gombe Inter Secondary Schools Athletics Championships Set for Exciting Competitions as Preparations Ramp Up

The Gombe Inter-Secondary Schools Athletics Championships has announced its new date, now set for November 11 to 16, 2024. The prestigious Pantami Stadium.

Read More
News

Nigeria-Saudi relations: Gov Yusuf wants shared vision on economic development plan

Kano state governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf has called for the strengthening of the longstanding bilateral relations between Saudi Arabia and Nigeria, through.

Read More
Hausa

‘Yan bindiga ke noma a gonakinmu a jihar Neja – Manoma

Rahotanni daga jihar Neja na cewa a yanzu haka ƴan bindiga da dama na zaune a cikin gidajen al’ummar garin Alawa , kuma.

Read More
Hausa

Ƴan mata uku sun mutu a ruwa yayin zuwa yanko ciyawa a Jigawa

A ranar Asabar da ta gabata ne aka tabbatar da cewa wasu ‘yan mata uku sun nutse a wani ruwa a karamar hukumar.

Read More
Hausa

Tinubu ya rattaba hannu kan dokar kara albashin alkalai da ninki uku

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sa hannu kan dokar kara albashin alkalai da ninki uku. Mashawarcin Shugaban Kasa kan Harokin Majalisa Basheer Lado, ya.

Read More