Niamey
Hausa

BIDIYO: Yan jarida na da rawar da zasu taka wajan hada kan kasashen Afrika – Hajiya Maryam

Shugaban kungiyar hadin kan yan jaridun Afrika masu magana da harshen Hausa, Hajiya Maryam lawal sarkin Abzin ta shawar ci yan jaridun Afrika.

Read More