Ambaliyar ruwa ta kashe mutane 16, ta lalata gidaje 3,936 a Jigawa
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 tare da lalata gidaje 3,936 sakamakon ambaliyar ruwa..
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 tare da lalata gidaje 3,936 sakamakon ambaliyar ruwa..
A ranar Asabar da ta gabata ne aka tabbatar da cewa wasu ‘yan mata uku sun nutse a wani ruwa a karamar hukumar.
Jigawa State, as reported by the National Bureau of Statistics, received a total of N29.2 billion in FAAC (Federation Account Allocation Committee) funds.