Yadda masu digiri a China suka koma leburori da ƴan aikin gida
China yanzu ƙasa ce da lebura ke da karatun digiri na biyu a fannin ilimin Physics, Mai share-sharen gida ƙwararre a fannin muhalli,.
China yanzu ƙasa ce da lebura ke da karatun digiri na biyu a fannin ilimin Physics, Mai share-sharen gida ƙwararre a fannin muhalli,.
Yanzu haka ƙudirin sabuwar Dokar Haraji ya tsallake karatun farko a Majalisar Dattawan Najeriya. Majalisar Dattawa ta amince a yi wa ƙudirin sabuwar.
Ba shakka dawowar Trump a shugabancin Amurka abu ne mafi ɗaukar hankali a tarihin ƙasar, kasancewar bayan shekara huɗu da barinsa White House.
Habib Ibrahim da ke bara a kasuwar Wuse Abuja ya ce yana samun N200,00 kowane wata kafin zuwan tsadar rayuwa. Karanta Karin Wani.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministoci bakwai a ranar Litinin 4 ga Nuwamba, 2024 a fadar shugaban kasa da ke.
Majalisar Dattawan Najeriya ta ɗage zaman da ta shirya yi a yau Talata na tantance sababbin ministocin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sa hannu kan dokar kara albashin alkalai da ninki uku. Mashawarcin Shugaban Kasa kan Harokin Majalisa Basheer Lado, ya.
Shugaban Kungiyar cigaban yan jaridun Afrika masu Magana da yaren Hausa, Hajiya Maryam Lauwali sarkin Abzin ta sha alwashin kawo karshen cin zarafin.
Kamfanin sadarwa na MTN a Najeriya ya nemi afuwar aboka huldarsa sakamakon matsalar ɗaukewar sabis da kamfanin ya fuskanta a faɗin ƙasar. Tun.