Habib Ibrahim da ke bara a kasuwar Wuse Abuja ya ce yana samun N200,00 kowane wata kafin zuwan tsadar rayuwa.
Karanta Karin Wani Labarin: SSANU, NASU sun janye yajin aiki na tsawon wata daya
Sai da Habib ya yanzu abin ba kamar lokacin baya ba inda bai fi ya samu N90,000 zuwa N100,000 a kowane wata kamar yadda ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na NAN.
A cikin makon nan ne dai dokar kama mabarata ta fara aiki a Abuja babban birnin Nijeriya.