Shugaban kungiyar hadin kan yan jaridun Afrika masu magana da harshen Hausa, Hajiya Maryam lawal sarkin Abzin ta shawar ci yan jaridun Afrika da su dai na yada labarai na karya da kuma cin mutum shuwagabanin.
Karanta Karin Wani Labarin: Burina shine naga na hada kan yan Jaridun Afrika – Shugabar Kungiyar Yan Jaridun Afrika Masu Magana Da Yaren Hausa
Hajiya Maryam ta bayyana hakan ne a wajan kaddamar da babban taron kungiyar da aka yi shi a babban birnin Niamey dake kasar Nijar.
Ga jawabin nata a cikin Bidiyo