Uwargidan shugaban kasa Tinubu ta Karyata batun cewa ta shirya taron yiwa kasa addu’o’i
Hausa

Uwargidan shugaban kasa Tinubu ta Karyata batun cewa ta shirya taron yiwa kasa addu’o’i

shugaban

Uwargidan shugaban kasa, Sanata Remi Tinubu, ta karyata jita-jitar da ake yadawa a shafukan sada zumunta da sauran kafafen yada labarai, wanda ke nuni da cewa ta shirya wani taron addu’o’i na kasa.

Ta kuma bukaci jama’a da su yi watsi da rahotannin.

Karanta Karin Wani Labarin: Shugaba Tinubu zai halarci taron ƙasashen Larabawa da Musulunci a Saudiyya

Wani rahoto ya yi ikirarin cewa Mrs Tinubu da mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, za su jagoranci taron na kwanaki bakwai domin yiwa kasa addua.

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *