Tinubu ya isa Brazil don halartar taron BRICS
Hausa

Tinubu ya isa Brazil don halartar taron BRICS

Shugaban, BRICS

Shugaba Bola Tinubu a daren Juma’a ya isa birnin Rio de Janeiro na Brazil, domin halartar taron BRICS karo na 17.

Wannan shi ne karon farko da Najeriya ta kara kulla kwance da BRICS.

Karanta Karin Wani Labarin: Shugaba Tinubu Ya Isa Kasar Saudiyya Domin Taron Hadin Kan Kasashen Larabawa Da Musulunci
A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar My Bayo Onanuga ya fitar, jirgin saman shugaban kasar da ya taso daga Saint Lucia a safiyar yau, ya isa sansanin sojin sama na Galeao da misalin karfe 8:45 na dare.

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *