’Yan bindiga sun dasa ababen fashewa a hanyar Zamfara, suna kashe matafiya
A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka dasa wasu bama-bamai a kusa da titin Mai Lamba a kan hanyar Dansadau zuwa Gusau.