Burina shine naga na hada kan yan Jaridun Afrika – Shugabar Kungiyar Yan Jaridun Afrika Masu Magana Da Yaren Hausa
Shugaban Kungiyar cigaban yan jaridun Afrika masu Magana da yaren Hausa, Hajiya Maryam Lauwali sarkin Abzin ta sha alwashin kawo karshen cin zarafin.