Bincike ya nuna cewa Nijeriya ta hau matsayi na biyar a jerin ƙasashen da ƴan kasar su ka fi amfani da kafofin sada.