Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya gargadi malaman addini da su guji yaudarar mabiyansu domin cimma wata bukata ta su ta.