SSANU, NASU sun janye yajin aiki na tsawon wata daya
Kwamitin hadin gwiwa na kungiyoyin ma’aikatan da ba na koyarwa a manyan makarantu, ya ce ya dakatar da yajin aikin da suke yi.