Kasar Libya ta kama wasu ‘yan Najeriya hudu bisa zargin safarar miyagun kwayoyi
Hukumomin Libya sun ce sun kama wasu ‘yan Najeriya hudu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da kuma gwajin kamuwa da cututtuka.