Kano. kaduna
Hausa

Tinubu ya cire asibitocin jihohin Kano, Jigawa, dana sauran jihohi 5 na Arewa maso yamma daga cikin wanda su zasu amfani da rage farashin wankin ƙoda

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin tarayya a fadin.

Read More