Hukumomi a Jami’ar Tarayya da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina ta rufe jami’ar biyo bayan zanga-zangar dalibai sanadiyyar halbe wani dalibin.