Rahotanni sun bayyana cewar aƙalla manyan hafsoshin soji shida na Jamhuriyar Chadi sun rasa rayukansu, tare da jikkata wasu da dama a wani.