’Yan bindiga sun dasa ababen fashewa a hanyar Zamfara, suna kashe matafiya
A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka dasa wasu bama-bamai a kusa da titin Mai Lamba a kan hanyar Dansadau zuwa Gusau.
A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka dasa wasu bama-bamai a kusa da titin Mai Lamba a kan hanyar Dansadau zuwa Gusau.
Rahotanni sun bayyana cewar aƙalla manyan hafsoshin soji shida na Jamhuriyar Chadi sun rasa rayukansu, tare da jikkata wasu da dama a wani.
Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10,.
Hedikwatar tsaro ta ce a cikin makon da ya gabata sojojin Najeriya sun kama wani fitaccen shugaban ‘yan ta’adda, Abubakar Ibrahim (AKA) Habu.
Rahotannin da muke samu daga jihar Sokoto na cewa ƴan bindigar da suka yi garkuwa da Sarkin Gobir na garin Gatawa, Alhaji Isa.
Rahotanni daga jihar Neja na cewa a yanzu haka ƴan bindiga da dama na zaune a cikin gidajen al’ummar garin Alawa , kuma.
About 20 medical students have been kidnapped in Benue State, the police authorities said on Friday. The victims were on their way to.
Yan bindiga sun harbe wasu matafiya guda bakwai har lahira a safiyar Litinin a kan babbar hanyar Takum zuwa Wukari da ke Jihar.