Kasar Equatorial Guinea ta haramta yin jima’i a ofisoshin gwamnati
Hausa

Kasar Equatorial Guinea ta haramta yin jima’i a ofisoshin gwamnati

Guinea

Gwamnatin kasar Equatorial Guinea ta sanar da haramta wa dukkanin ma’aikata da jami’an gwamnati yin jima’i a ofisoshin su.

Karanta Karin Wani labarin:‘Yan sanda sun tsare Jami’an da ake zargin sun azabtar da dalibin Jami’a har lahira

Wannan mataki ya biyo bayan zargin wani babban jami’in gwamnatin kasar da keta haddin wasu matan manyan mutane kusan su 400

    Leave a Reply

    Your email address will not be published. Required fields are marked *