Dankalin hausa na da matukar anfani a jikin Dan Adam , wanda yake taka rawa a rayuwa.
Wasu daga cikin anfanin Dankalin hausa shi ne Yana Kara jini a jiki Kuma Yana hana Zuban jini idan akaji ciwo.
Kuma Yana taimakawa wajen kawar da Kwayoyin chuta daga jikin Dan Adam Sannan ya kawar da zafin jiki idan ana zazzabi
Dankalin Hausa Yana maganin wasu cututtuka da dama. Wasu daga cikin likitocin Arewacin Nigeria sun bayar da gudummawa sosai wajen yada anfanin Dankalin hausa.
Bincike ya nuna cewa dankalin hausa na maganin zazzabin cizon sauro, ciwon kai, kwalara, ciwon kai da dai sauran su.
Dr Yusuf Maitama Sule, babban Likita a Arewacin Nigeria ya kasance daya daga cikin manyan masana, Shima ya ce Dankalin hausa na da matukar anfani.
Dankalin hausa na taimakawa wajen kawar da diphtheria da sauran cututtukan da akaSan Yana sa kumbura jiki.